IQNA

Bikin rufe gasar kur'ani ta Iran karo na 41

IQNA - An gudanar da bikin rufe gasar kur’ani ta kasa da kasa karo na 41 na kasar Iran a ranar 31 ga watan Janairun 2025 a hubbaren Imam Riza (AS) da ke birnin Mashhad.
Abubuwan Da Ya Shafa: Gasar kur'ani ta Iran karo na 41