IQNA

Shaht Muhammad Anwar yana karanta ayoyi daga cikin suratu Hujurat, Qaf

IQNA – Abin da ke tafe shi ne karatun aya ta 18 a cikin suratu Hujurat da aya ta 1 a cikin surar Qaf na qari na Masari Shahat Muhammad Anwar.