IQNA

Karatun Al-Qur'ani Mai Girma na Ramadan a Kashmir

IQNA – Ana gudanar da tarukan karatun kur’ani mai tsarki a kowace rana a masallatai da Hussainiya a yankin Kashmir da ke karkashin ikon Indiya a lokacin azumin watan Ramadan.