IQNA – An gudanar da ibadar Lailatul Kadari a duk fadin duniya a daren Lahadi 23 ga watan Ramadan (23 ga Maris, 2025).
Hotunan da ke tafe sun nuna yadda ake gudanar da ibada a hubbaren Imam Ali (AS) da ke birnin Najaf na kasar Iraki da kuma makabartar Sayyidina Abdul Azim Hassani (AS) da ke birnin Rey na kasar Iran.