Taron Ranar Qudus na 2025 a duk fadin Iran
IQNA - Miliyoyin al'ummar kasar Iran ne suka fito kan tituna a garuruwa 900 na kasar a ranar 28 ga Maris, 2025, domin nuna goyon bayansu ga al'ummar Palastinu a ranar Juma'ar karshe ta watan Ramadan, wadda ake yi a kowacce shekara a matsayin ranar Qudus ta duniya.