Jerin gwanon ranar Quds a Kashmir
A ranar 28 ga watan Maris din shekarar 2025 ne aka gudanar da gagarumin gangami a birnin Srinagar da sauran yankunan Kashmir na duniya, inda dubban mutane suka nuna goyon bayansu ga al'ummar Palastinu da ake zalunta.