Shudin Masallaci na Tabriz mai shekaru 500
IQNA – Shudin Masallaci (Masjid-e Kabud) da ke birnin Tabriz na kasar Iran, na daya daga cikin muhimman wurare na tarihi da kuma nuna fasaha ta zane da gine-ginen tarihi, wanda ya shahara da aikin tayal mai sarkakiya.