IQNA

An Karrama Wani Mai Bincike kan Kur'ani Dan Kasar Iran A Ranar cika shekaru 80 da Haihuwa

IQNA - an gudanar da bikin karrama Bahaeddin Khorramshahi, fitaccen malamin nan kuma mai binciken kur’ani mai tsarki a makarantar koyon adabin Farisa ta Iran da ke birnin Tehran