IQNA

Share Kura A Haramin Imam Ridha (AS) Gabanin Makon Karama

IQNA – A jajibirin makon Karama da maulidin Sayyida Masoumah (AS) an gudanar da aikin kakkabe kura a hubbaren Imam Ridha (AS) a ranar 28 ga Afrilu, 2025.