IQNA

Iraniyawa sun yi Allah wadai da harin Isra'ila

IQNA- Dubun dubatar al'ummar kasar Iran ne suka fito kan tituna a fadin kasar bayan sallar Juma'a a ranar 13 ga watan Yunin 2025, domin yin Allah wadai da farmakin da Isra'ila ke kaiwa kasarsu.