IQNA

Karatun Suratun Tahrim Hashem Roghani

An gabatar da audio na Hashem Roghani, makarancin kur'ani na kasa da kasa, inda yake karanta ayoyi 8 zuwa 12 a cikin suratul Tahrim da kuma ayoyin surar "Kawthar" a hubbaren Razawi ga masu sauraren IQNA.

Karatun Suratun Tahrim Hashem Roghani