IQNA

Makoki a birnin Qum a ranar 2 ga watan Muharram

IQNA – An gudanar da zaman makoki a yau Asabar, rana ta biyu ga watan Muharram, a hubbaren Sayyida Masoumeh (SA) da ke birnin Qum na kasar Iran.