Mazauna birnin Tehran sun gudanar da bukukuwan Sham-e Ghariban a yammacin Ashura
IQNA- A yammacin ranar Ashura, 6 ga watan Yuli, 2025, mazauna birnin Tehran sun bi sahun miliyoyin mutane a duk fadin kasar Iran wajen gudanar da ibadar Sham-e Ghariban - dare na zaman makoki wanda ya samo asali daga al'adar Shi'a.