IQNA

Gasar Nat'ul Qur'ani ta Lardin Tehran

IQNA- An fara gudanar da gasar kur'ani mai tsarki ta kasar Iran karo na 48 a safiyar yau Juma'a 25 ga watan Yulin 2025 a karkashin kulawar ma'aikatar kula da ayyukan jin kai ta lardin Tehran a Otel Eram.