Bayan Harin Ta'addancin Da Isra'ila Ta Kaiwa Iran
IQNA – Hotunan da aka dauka a karshen watan Yulin shekarar 2025, sun nuna sakamakon harin ta’addancin da gwamnatin haramtacciyar kasar Isra’ila ta kai kan birnin Tehran na kasar Iran a cikin watan Yuni, wanda ya auka wa wuraren zama.