
Kamfanin dillancin labaran kasar kasar Qatar ya bayar darahoton cewa, Masu jagorantar lamurran gasar kur'ani ta kasarQatar sun bayyana cewa, an bude bangaren marayu a wannan gasa.
Rahoton ya ce wannan matakin na zuwa nea daidai lokacin dawannan gasatake ci gaba da kara bunkasa a dukkanin bangarorinta.
Bangaren marayu zai dauki nauyin lamurra da sukashafi taimakon marayu da tallafa musu a dukkanin lamurransu an rayuwa.
Baya ga haka kumazaa yi wani tsari na musamman wajen shirya musu manhajoji daban-daban daza su taimaka musu a bangaren tilawada kumakoyon harda.
wannan a cewar jami'an zai taimaka mamarayuwa wajen samun damar shiga a dama da sua cikin harkokin gasar kur'ani a kowane mataki.
4329014