iqna

IQNA

IQNA - Wata majiya dake kusa da masu adawa da ita ta sanar da binne Sayyid Hasan Nasrallah tare da binne shi a wani wuri da ba a san ko ina ba a kasar Labanon. Hakan dai na faruwa ne duk da cewa wasu majiyoyi sun musanta wannan labarin.
Lambar Labari: 3491983    Ranar Watsawa : 2024/10/05

A cewar majiyoyi n cikin gida a lardin Badakhshan na kasar Afganistan, akalla mutane 10 ne suka mutu bayan da wani abu ya fashe a wani masallaci a wannan lardin.
Lambar Labari: 3489276    Ranar Watsawa : 2023/06/08

Tehran (IQNA) Wani harin bam da aka kai a masallacin Khashti da ke birnin Kabul na kasar Afghanistan a yau , ya yi sanadin mutuwa da kuma jikkatar mutane.
Lambar Labari: 3487131    Ranar Watsawa : 2022/04/06

Bangaren kasa da kasa, wasu majiyoyi a harkar muslunci a Najeriya sun ce gwamnatin jahar Kaduna za ta karbi shekh Ibrahim Zakzaky domin yi masa shari'a a jahar.
Lambar Labari: 3481241    Ranar Watsawa : 2017/02/18