Wani bincike na Amurka ya nuna:
IQNA - Wani bincike na Amurka ya nuna cewa Maroko ta fi kowace kasa yawan bambancin addini duk da takunkumin da gwamnati ta yi, kuma ita ce matattarar bambancin addini amma suna zaune lafiya.
Lambar Labari: 3492503 Ranar Watsawa : 2025/01/04
Tehran (IQNA) Matakin da wata kungiya ta Turai ta dauka na nuna wata talla ta hanyar amfani da hoton mata masu lullubi ya haifar da martani mai zafi daga masu tsatsauran ra’ayi a Faransa.
Lambar Labari: 3488563 Ranar Watsawa : 2023/01/26