iqna

IQNA

muryar
IQNA - Karatun kur’ani mai tsarki a  cikin muryar makarancin kur’ani na kasa da kasa dan kasar Iran Hamidreza Ahmadiwafa, a rana ta Biyar ta watan Ramadan, wanda kamfanin dillancin labaran iqna ke sakawa a a kowace rana a cikin watan Ramadan mai alfarma.
Lambar Labari: 3490817    Ranar Watsawa : 2024/03/16

Tehran (IQNA) A ci gaba da bukukuwan fajr na juyin juya halin Musulunci, za a ji mafi kyawun karatun kur’ani na suratu fajr tare da sautin mashahuran mahardatan kur'ani na duniya.
Lambar Labari: 3488593    Ranar Watsawa : 2023/02/01

Tehran (IQNA) Iqna za ta rika dora wani bangare na kur’ani mai tsarki a kowace rana da muryar Qasim Razi’i, malami kuma mai karatun kur’ani mai tsarki na duniya.
Lambar Labari: 3487144    Ranar Watsawa : 2022/04/09