IQNA

Karatun Al-Qur'ani kashi na bakwai da muryar Qasim Radi'i

20:59 - April 09, 2022
Lambar Labari: 3487144
Tehran (IQNA) Iqna za ta rika dora wani bangare na kur’ani mai tsarki a kowace rana da muryar Qasim Razi’i, malami kuma mai karatun kur’ani mai tsarki na duniya.

Al'adar karatun kur'ani mai tsarki gaba daya a cikin watan ramadana ta zama wata dama ga mutane da yawa wajen sanin kur'ani mai tsarki a cikin wadannan shekaru.

Dangane da haka ne IQNA za ta rika sanya wani bangare na kur'ani mai tsarki a kowace rana a cikin watan Ramadan na shekara ta 2022 da muryar Malam Qasim Radi'i, malami kuma mai karatun kur'ani mai girma na duniya.

 

 

 

https://iqna.ir/fa/news/4047336

Abubuwan Da Ya Shafa: shekaru muryar
captcha