iqna

IQNA

Tehran (IQNA) An gudanar da bikin rufe gasar kur'ani mai tsarki ta kasa da kasa karo na 29 tare da halartar ministan kyauta na kasar Masar, kuma bayan bayar da kyaututtukan an karrama wadanda suka yi nasara.
Lambar Labari: 3488634    Ranar Watsawa : 2023/02/09