IQNA - Wata gidauniya a Malaysia ta ba da gudummawar dalar Amurka 875,000 don tallafawa aikin buga kur’ani a harshen kurame.
Lambar Labari: 3492255 Ranar Watsawa : 2024/11/23
Bangaren kasa da kasa, za a fara gudanar da gasar karatu da hardar kur’ani mai tsarki ta Shikha Hind Bint Maktum a kasar hadaddiyar daular larabawa.
Lambar Labari: 3482379 Ranar Watsawa : 2018/02/09
Bangaren kasa da kasa, an shiga mataki na karshe a gasar karatu da hardar kur'ani mai tsarki ta makafi a kasar Oman.
Lambar Labari: 3481253 Ranar Watsawa : 2017/02/22