Rabat (IQNA) A yayin da girgizar kasar da aka yi a kasar Maroko ta sa masallacin kauyen Amrzouzat ya fuskanci manyan tsaga a bango sannan kuma makarantar kauyen ta lalace; Amma mutanen kauyen ba su yarda a rufe ajin Alkur’ani ba, sai suka raka ‘ya’yansu don koyon yadda ake haddace kalmar wahayi a sararin samaniyar masallacin kan baraguzan ginin.
Lambar Labari: 3489841 Ranar Watsawa : 2023/09/19
Tehran (IQNA) Aikewa da wasiku na nuna kyama zuwa wasu masallatai biyu a birnin Landan ya damu musulmin kasar. Rundunar ‘yan sandan Burtaniya na ci gaba da gudanar da bincike kan lamarin.
Lambar Labari: 3488680 Ranar Watsawa : 2023/02/18