Tehran (IQNA) Masallatan Biritaniya sun dauki muhimman matakai wajen taimakawa mutanen da abin ya shafa a kasashen waje da kuma cikin wannan kasa, wadanda suka hada da taimakon kudi da kuma yin amfani da filin masallacin wajen taimakon mabukata.
Lambar Labari: 3488686 Ranar Watsawa : 2023/02/19