Tehran (IQNA) A ranar karshe ga watan Rajab, tare da yin azumi da wanka, an so a yi sallar salman, wato raka’a 10, kuma Manzon Allah (SAW) ya ce duk wanda ya yi wannan sallar. Za a shafe zunubbansa qanana da manya.
Lambar Labari: 3488691 Ranar Watsawa : 2023/02/20