iqna

IQNA

Fasahar Tilawar Kur’ani  (28)
Farfesa Mohammad Sediq Menshawi ya kasance na musamman a cikin masu karatun zamanin Zinare na Masar. Manshawi ya kasance daya daga cikin manya-manyan malamai na duniyar Musulunci, kuma ya kirkiro salo iri-iri na karatun kur'ani. Kyakyawar muryarsa da zazzafan lafazi da ingancin lafuzzansa sun sanya mai saurare ya fahimci ma'anar ayoyin Alkur'ani daidai.
Lambar Labari: 3488695    Ranar Watsawa : 2023/02/21