Istighfari acikin kur'ani/8
IQNA – Sakamakon Istighfar (neman gafarar Ubangiji) ba wai kawai ya kebanta da gafarar zunubai ba, har ma yana kawar da abubuwan da suke hana ni’imar Ubangiji da rahamar da ke isa ga mutum.
Lambar Labari: 3494426 Ranar Watsawa : 2025/12/30
Istighfari a cikin kur'ani/7
IQNA – A cikin ayoyin Alkur’ani mai girma, an gabatar da Istighfar (neman gafarar Ubangiji) a matsayin daya daga cikin sharuddan shiga Aljanna kuma dabi’ar ‘yan Aljannah ta duniya.
Lambar Labari: 3494411 Ranar Watsawa : 2025/12/27
Istighfari acikin kur'ani/6
IQNA – Istighfari (neman gafarar Ubangiji) yana da illoli da yawa, amma mafi muhimmanci kuma kai tsaye burin masu neman gafara shi ne Allah ya gafarta musu zunubansu.
Lambar Labari: 3494392 Ranar Watsawa : 2025/12/23
Istighfari cikin Kur'ani/3
IQNA – A cikin wani Hadisi, Imam Ali (AS) ya bayyana hakikanin istigfari da ma’auni na Istighfar (neman gafara).
Lambar Labari: 3494320 Ranar Watsawa : 2025/12/09
Istighfari acikin kur'ani/1
IQNA - A cikin ayoyin alkur'ani mai girma da hadisan ma'asumai (amincin Allah ya tabbata a gare su), an jaddada Istighfar (neman gafarar Allah) da kuma gabatar da shi ta wata hanya ta musamman.
Lambar Labari: 3494231 Ranar Watsawa : 2025/11/22
Azumi da istigfari da bayar da zakka na daga cikin ayyukan da aka fi so a cikin watan Sha’aban, watan Manzon Allah (SAW). Haka nan ana son a ce “Ina neman gafarar Allah, kuma ina rokon Allah Ya tuba” sau 70 a rana.
Lambar Labari: 3488698 Ranar Watsawa : 2023/02/21