IQNA - Ofishin Benjamin Netanyahu ya sanar da cewa tawagar shawarwarin Isra'ila a Doha ta sanar da cimma yarjejeniya ta karshe kan musayar fursunoni da kuma tsagaita wuta a Gaza.
Lambar Labari: 3492577 Ranar Watsawa : 2025/01/17
IQNA - Kungiyar hadin kan kasashen musulmi ta yi Allah wadai da bude dakin ibada na Ram da shugaban kasar Indiya ya yi tare da la'akari da hakan a matsayin tarwatsa wuraren ibada na musulmi a kasar.
Lambar Labari: 3490536 Ranar Watsawa : 2024/01/25
Ofishin firaministan gwamnatin Sahayoniya ya sanar da cikakken bayani kan yarjejeniyar tsagaita wuta.
Lambar Labari: 3490189 Ranar Watsawa : 2023/11/22
Tehran (IQNA) A karon farko a tarihin kasar Scotland musulmi ya samu damar zama minista na farko a Scotland.
Lambar Labari: 3488710 Ranar Watsawa : 2023/02/24