iqna

IQNA

Tehran (IQNA) An gudanar da gasar hardar kur'ani mai tsarki ta kasa karo na hudu a wannan kasa bisa kokarin reshen cibiyar malaman Afirka "Mohammed Sades" da ke kasar Habasha.
Lambar Labari: 3488720    Ranar Watsawa : 2023/02/26