iqna

IQNA

Tehran (IQNA) Firaministan Malaysia ya kare dala miliyan 2.2 da aka ware domin buga tafsirin kur'ani da nufin yaki da kyamar Musulunci.
Lambar Labari: 3488740    Ranar Watsawa : 2023/03/02