iqna

IQNA

IQNA - Tashar Talabijin ta 12 ta haramtacciyar Kasar Isra’ila ta sanar da ayyana dokar ta baci a dukkanin ofisoshin jakadancinta da ke kasashen biyo bayan harin birnin Beirut a wannan Juma’a.
Lambar Labari: 3491942    Ranar Watsawa : 2024/09/28

A kwanakin baya ne dai ministan harkokin wajen Faransa ya bukaci mahukuntan Isra'ila da su yi bayani game da harin da aka kai kan wata cibiyar al'adun Faransa a Gaza; A halin da ake ciki dai kisan da aka yi wa dubban Falasdinawa a Zirin Gaza bai haifar da wani martani daga hukumomin Faransa ba; Munafuncin gwamnatin Faransa a cikin wannan lamari misali ne na ma'auni biyu na kasashen yammacin duniya game da hakkin dan adam.
Lambar Labari: 3490098    Ranar Watsawa : 2023/11/05

Tehran (IQNA) An bude baje kolin kur'ani mai tarihi da mikakke da kuma na musamman a birnin Islamabad na majalisar dokokin kasar Pakistan tare da hadin gwiwar hukumar kula da harkokin al'adu ta kasar Iran.
Lambar Labari: 3489011    Ranar Watsawa : 2023/04/20

Tehran (IQNA) Kungiyar agaji ta Musulunci a kasar Canada ta shirya wani shiri na karbar tallafin kudi domin rabawa mabukata a cikin watan Ramadan.
Lambar Labari: 3488761    Ranar Watsawa : 2023/03/06