IQNA - A cikin sakon Kirsimeti, Paparoma Francis shugaban mabiya darikar Katolika na duniya ya yi kira da a kawo karshen yakin Zirin Gaza da Ukraine.
Lambar Labari: 3492451 Ranar Watsawa : 2024/12/26
Tehran (IQNA) A cikin wata wasika, Paparoma Francis shugaban mabiya darikar Katolika na duniya ya yaba da kokarin da Ayatollah Sistani yake yi na taimakon al'ummar Iraki.
Lambar Labari: 3488811 Ranar Watsawa : 2023/03/15