Mai binciken kare hakkin jama'a na Faransa ya rubuta:
        
        Paris (IQNA) Don fahimtar abubuwan da ke motsa yawancin matasan Faransanci, dole ne a kalli halin da ake ciki a Faransa. Hasali ma, yanayin kyamar Musulunci da wariyar launin fata ya mamaye kasar nan. Kiyayyar Islama ita ce babban jigon zance na siyasa a Faransa kuma laifin da aka yi wa Musulunci da Musulmai ya zama  ruwan dare  gama gari.
                Lambar Labari: 3489448               Ranar Watsawa            : 2023/07/10
            
                        
        
        Tehran (IQNA) A cikin 2021, Ostiriya ta shaida fiye da shari'o'i 1,000 na nuna wariya ga musulmi, kuma mata musulmi masu lullubi sun fi fuskantar kyamar Islama.
                Lambar Labari: 3488921               Ranar Watsawa            : 2023/04/05