Pezeshkian a wata ganawa da kakakin kungiyar Ansarullah ta Yaman:
IQNA - Shugaban kasar Iran a ganawar da ya yi da shugaban tawagar gwamnatin kasar Yemen ya jaddada cewa: Ayyukan da kasar Yemen take yi wajen tallafawa al'ummar Palastinu na da matukar muhimmanci da tasiri kuma hakan ya sanya matsin lamba a fili kan gwamnatin sahyoniyawa da magoya bayanta.
Lambar Labari: 3491607 Ranar Watsawa : 2024/07/30
Niamey (IQNA) Tawagar malaman musulman Najeriya da za su taimaka wajen magance rikicin Nijar sun yi tattaki zuwa wannan kasa domin ganawa da shugabannin sojojin da suka yi juyin mulki a kasar domin hana daukar matakin soji a kasar.
Lambar Labari: 3489636 Ranar Watsawa : 2023/08/13
Shahararren marubucin Balarabe ya yi dubi:
Abdul Bari Atwan ya fada a editan jaridar Rai Al Youm game da yiwuwar tsawaita yakin Sudan kamar yakin Yemen da kuma halin da ake ciki ya zama bala'i yayin da aka bayyana tsoma bakin kasashen waje.
Lambar Labari: 3489001 Ranar Watsawa : 2023/04/18