iqna

IQNA

Surorin kur'ani / 104
Tehran (IQNA) Wasu suna ganin cewa za su iya wulakanta wasu ko yi musu izgili saboda samun kayan aiki na musamman ko matsayi, alhali kuwa Allah ya shirya wa irin wadannan mutane azaba mai tsanani.
Lambar Labari: 3489617    Ranar Watsawa : 2023/08/09

Surorin Kur’ani  (72)
Aljani wata halitta ce mai ban mamaki wadda ba za a iya gani ba. Akwai hikayoyi da tatsuniyoyi masu yawa game da aljanu, amma bisa ga ayoyin Alkur'ani mai girma, aljanu halittu ne da suke da kamanceceniya da mutane.
Lambar Labari: 3489031    Ranar Watsawa : 2023/04/24