Tehran (IQNA) Wata kungiyar masu tsattsauran ra'ayi ta yi wa kur'ani mai tsarki zagi a karo na hudu a cikin wata guda a wani danyen aikin da suka aikata a gaban ofishin jakadancin Turkiyya da ke birnin Copenhagen na kasar Denmark.
Lambar Labari: 3489060 Ranar Watsawa : 2023/04/29