Tehran (IQNA) Gidajen abinci, dillalai da sauran kasuwancin abinci a Indonesia suna kokawa don bin umarnin gwamnati na buƙatar takaddun shaida na halal a hukumance nan da shekara ta 2024, yayin da Jakarta ke ƙoƙarin haɓaka ayyukan tattalin arziki daidai da tsarin shari'ar Musulunci.
Lambar Labari: 3489112 Ranar Watsawa : 2023/05/09