Bangaren kasa da kasa, kungiyar tarayyar Afirka ta saka kungiyar kiristoci ‘yan ta’adda da ake kira anti balaka a kasar Afirka ta tsakiya a cikin jerin kungiyoyin ‘yan ta’adda bayan da kungiyar ta dauki matakin kai hare-hare kan musulmi.
Lambar Labari: 1396382 Ranar Watsawa : 2014/04/16