DB

IQNA

Bangaren kasa da kasa, an bude gasar karatu da harder kr'ani mai tsarki ta kasa da asa da aka saba gudanrwa a kowace shekara a birnin Dubai na kasar hadaddiyar daular larabawa tare da halartar makaranta bakwai daga kasashen waje.
Lambar Labari: 1427076    Ranar Watsawa : 2014/07/07