koran

IQNA

Bangaren kasa da kasa, koyarwar kur’ani mai tsarki tana kai mutum zuwa ga hakikanin matsayinsa da Allah ya yi masa na mafi daukakar halittu baki daya wanda kuma ta hakan ne zai iya kaiwa ga samun yardarm ubangijinsa.
Lambar Labari: 1448989    Ranar Watsawa : 2014/09/10