Tayyib

IQNA

Bangaren kasa da kasa, bababn malamin cibiyar Azahar ta Masar ya bayyana cewaa a shirye ya shiga tatatunawa tare da mayan malaman mazhabar shi'a a nakasar Iraki domin samun fahimtar juna.
Lambar Labari: 3004314    Ranar Watsawa : 2015/03/17

Bangaren kasa da kasa, Ahmad Tayyib babban malamin cibiyar Azhar ya bayyana cewa ‘yan ta’addan daesh ba su da wata alaka da addinai da aka safkar daga sama ya bayyana hakan ne bayankisan dan kasar Jordan Mu’az Kasasibah.
Lambar Labari: 2812568    Ranar Watsawa : 2015/02/05

Bangaren kasa da kasa, a wata ganawa da ta guadana a tsakanin bababn sakatare janar na kungiyar kasashen larabawa da kuma shugaban bababar cibiyar musulunci ta Azahar.
Lambar Labari: 2612426    Ranar Watsawa : 2014/11/27