IQNA - Wakilin kungiyar Hizbullah a majalisar dokokin kasar Labanon ya yi kira ga gwamnatin kasar da ta ba da fifiko wajen dakatar da hare-haren wuce gona da iri da gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ke yi wa kasar Labanon.
Lambar Labari: 3493071 Ranar Watsawa : 2025/04/10
Ta hanyar kunna kyandir, musulman yankin Kashmir na Indiya sun yi tir da mummunan harin ta'addanci da ya yi sanadin mutuwar mutane 85 tare da raunata dimbin 'yan kasar.
Lambar Labari: 3490424 Ranar Watsawa : 2024/01/05
Bangaren kasa da kasa, wani rahoton majalisar dinkin duniya ya nuna yadda haramtacciyar kasar Isra’ila take taimaka ma ‘yan ta’addan kasar Syria akan iyakokin kasar.
Lambar Labari: 2616623 Ranar Watsawa : 2014/12/08