Bangaren kasa da kasa, bayan kalaman da sugaban kasar Amurka ya yin a nuna cewa yan ta’adda bas u wakiltar addinin muslunci da musulmi hakan ya sanya shi yana san suka daga masu tsatsauran ra’ayi a fadar white house.
Lambar Labari: 2879246 Ranar Watsawa : 2015/02/21
Bangaren kasa da kasa, Shugaban Kasar Amurka Barrack Obama ya bayyana cewa; kasarsa ko kadan ba ta yaki da Musulunci a matsayinsa na addini.
Lambar Labari: 2874717 Ranar Watsawa : 2015/02/20
Bangaren kasa da kasa, shugaban kasar Amurka Barak Obama ya yi kakkausar suka da yin Allawadai da kiyayya ga yahudawa da cin zarafin musulmi.
Lambar Labari: 2745303 Ranar Watsawa : 2015/01/22