iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, majalisar dinkin duniya ta sake yin Allawadai da ci gaba da gina matsigunnan yahudawa da Isra’la ke yi a yankunan gabar yamma da kogin Jordan.
Lambar Labari: 3304142    Ranar Watsawa : 2015/05/16