iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, an gudanar da gaar karatu da hardar kur’ani mai tsarki ta kasar Benin tare da halartar makaranta da mahardata 57 a kasar da ke yammacin Afirka.
Lambar Labari: 3325752    Ranar Watsawa : 2015/07/07

Bangaren kasa da kasa, an zabi birnin Kotono na kasar Benin a matsayin babban birnin al’adun muslunci a nahaiyar Afirka na shekara ta 2015 kamar dai yadda cibiyar al’adun mulunci ta sanar.
Lambar Labari: 3308633    Ranar Watsawa : 2015/05/27