Bangaren kasa da kasa, jam’iyyar Alwifaq ta kasar Bahrain ta bayyana cewa sake kame Ibrahim Sharif da mahukuntan kasar suka yi ya kara tabbatar wa duniya da cewa mahukuntan kasar ba a shirye suke su aiwatar da sauyi ba.
Lambar Labari: 3327269 Ranar Watsawa : 2015/07/12