Bangaren kasa da kasa, Itayi vierry kakakin majalisar dinkin duniya kan batun ayyukan yan gudun hijira ya bayyana cewa nuna banbancin addini da ake yi wa wasu masu neman gudun hijira ya saba wa dukkanin dokoki na duniya.
Lambar Labari: 3353044 Ranar Watsawa : 2015/08/26