iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, wasu manyan jami’an mjaliasar dinkin duniya sun yi Allawadai da kakkausar murya dangane da wasu fatawoyi na kafirta mabiya mazhabar shia da kuma kiristoci da wasu wahabiyawan Saudi suka yi.
Lambar Labari: 3385724    Ranar Watsawa : 2015/10/14