IQNA - Kungiyar Malaman Musulman Duniya a yayin da take bayyana goyon bayanta ga Musulman Indiya, ta yi Allah-wadai da zalunci da kwace musu kayan abinci da ake yi a kasar.
Lambar Labari: 3493500 Ranar Watsawa : 2025/07/04
IQNA - Majalissar kungiyoyin musulmin kasar Thailand ta jaddada matsayinta na nuna goyon baya ga al'ummar Palastinu da ake zalunta da Jamhuriyar Musulunci ta Iran.
Lambar Labari: 3493448 Ranar Watsawa : 2025/06/26
IQNA - Shugaban sashen kula da harkokin addinin musulunci na Sharjah ya sanar da cewa, manyan malamai 170 ne za su halarci masallatan masarautar a cikin watan Ramadan.
Lambar Labari: 3492827 Ranar Watsawa : 2025/03/01
Tehran (IQNA) Firai ministan rikon kwarya na kasar Malaysia Mahatir Muhammad ya jaddada cewa ba za su kasa a gwiwa ba wajen kare hakkokin falastinawa.
Lambar Labari: 3484572 Ranar Watsawa : 2020/02/29