IQNA: Mambobin Majalisar Musulmin Amurka sun yi tir da harin kyamar Musulunci da 'yan jam'iyyar Republican da Democrat suka kai kan dan takarar magajin garin New York Zohran Mamdani.
Lambar Labari: 3493484 Ranar Watsawa : 2025/07/01
Tehran (IQNA) Kungiyoyi da cibiyoyi 58 ne a kasar Norway suka rattaba hannu kan wata takarda, da a cikin suke yin kira da a kawo karshen killace yankin zirin Gaza da Isra’ila take yi.
Lambar Labari: 3484781 Ranar Watsawa : 2020/05/09